HIGHLIGHTS OF POLICY, OBJECTIVES AND PROGRAMMES ! ! ! ! ! ! ! ! ! ! ! ! ! Transparent and accountable governance with commitment to Truth, Equity and Fairness Overhaul of the State Water Scheme Programme, get it revitalized and expand it to provide potable water to rural and urban areas of the state. Ensuring delivery of free health care to women who are pregnant, children under 5 years and the elderly; setting up the Ward Health System and Revitalization of the Preventive Health Initiative. Setting up an Agricultural Resuscitation Programme to ensure availability and timely delivery of farming inputs, expansion of irrigation schemes and development of agro-allied cottage industries to promote jobs and income to rural populace Provision of qualitative education; improvement of quality of tuition through Teacher Development and Advancement Scheme (TEDAS) and ensuring that the girl-child, Almajirai,women and handicapped are catered for. Raising the current low level of literacy by embarking on extensive mass literacy programme that will endeavour to make One Million citizens literate in four years Improving workers (especially teachers) conditions of service, and developing a home-based pension scheme, to address the aspiration of Katsina State workers Establishing Job creation and Entrepreneurship programmes especially for the youth by working with NATA to enhance skills acquisition and provide mechanics village with facilities for these trainees Revamping and resuscitating ailing industries and providing the enabling environment for the emergence of other industries Reinvigorating Rural Infrastructure and Development Programmes Building opportunities through Information and Communication Technology (ICT) Establishing partnership with Traditional Rulers, Religious Leaders, Labour Leaders, Youth, Women and Civil Society Organisations Setting up Community Volunteer Corps (CVC) to enhance community security and the protection of life and property Dr. Usman Bugaje Policy Document for Democratic Transformation of Katsina State 2015 Gubernatorial Campaign Organization MUHIMMAN BATUTUWA A KAN MANUFOFI DA TSARE-TSARE ! Mulki babu kumbiya-kumbiya da kula da dukiyar jama'a tare da gaskiya da adalci kuma da ba kowa hakkinsa. ! Yi wa tsarin samar da ruwa na jihar garambawul, a farfado da shi, a fadada shi, domin bayar da tsabtataccen ruwa ga mutanen karkara da na maraya. ! Tabbatar da bayar da kulawar lafiya kyauta ga mata masu juna biyu da yara 'yan kasa da shekara 5 da tsofaffi, da kafa tsarin lafiya na mazaba, da kuma farfado da aiyyukan duba gari. ! Tsara shirye-shiryen farfado da noma domin a tabbatar da ana samun kayan aikin gona kamar takin zamani a kan kari, da fadada shirin noman rani, da kakkafa masana'antu na kayan gona, domin a sami aiki, da kuma kudin kashewa. ! Samar da ilimi mai nagarta da kyautata halin yin karatun da kafa hukumar ci gaban malamai, kuma a tabbatar da cewa yara 'yan mata 'yan makaranta da almajirai da matasa da mata da kuma masu nakasa sun sami tallafi. ! Bunkasa halin da ilimi yake ciki a yanzu ta fara wani gangami sha kundum a kan yaki da jahilci wanda zai sanya a sami ilmantar da mutane MILYAN DAYA a cikin shekara hudu. ! Kyautata halin da ma'aikata suke ciki musamman malamai, da bullo da wani tsarin fansho namu na kanmu, domin a biya wa ma'aikatan jihar Katsina bukatunsu. ! Kafa wasu tsare-tsare domin samar da aiki da koya sana'o'i musamman ga matasa ta hadin gwiwa da wasu kungiyoyi kamar NATA a tabbatar sun koyi sana'o'i da kafa dandalin koyon kanikanci wanda za a wadata da kayan aiki. ! Tado masana'antun da suka durkushe a farfado da su, kuma a kafa harsashn da zai bayar da dama ga kafa wasu masana'antu. ! Gyara kayayyakin aiki, da ayyukan ci gaba na karkara ! Samar da dama iri-iri ta amfani da fasahar sadarwa da sanarwa. (ICT) ! Kulla hadin gwiwa da sarakunan da malaman addini, da shugabannin kungiyoyin kwadago, da matasa da mata da kuma kungiyoyi masu zaman kansu. don rayajihar katsina. ! Kafa kungiyar sanya kai ta jama'a domin bunkasa tsaro a cikin al'umma, da kare rayuka da dukiya. Dr. Usman Bugaje Tsarin Kawo Sauyi Don Raya Jihar Katsina da mutanenta 2015 Ofishin Yakin Neman Zabe Na Dan Takarar Gwamna
© Copyright 2025